YADDA BAMA KWANA DA KOWA ARANMU ALLAH DUK MAI MUGUN NUFI AKANMU ALLAH KAI MANA MAGANINSA
Yau dinnan kenan a kasuwarmu ta Abbatuwa gurin neman halaliyarmu tayau da kullum naci karo da abinda ya ratsani ya kuma kadani yajefani cikin rudani
Dan Uwa wannan kaya da kake gani agabana
1 cokalin cin abinci guda 2
2 kusa manya narufin kwano guda 10
3 Batirin radio kanana guda 2
4 Askar aski ta wanzamai guda 1
5 Noti na babbar mota 14
6 ya yan mukulli guda 5
7 guntun rodi wanda yai tsahon babbar kusa guda 1
8 maka babba ta rubutu guda 1
Duk asikin wannan rago dakuke gani bayan ankammala fedeshi ancire fatarsa ana fasa cikinsa sai mukaci karo da waddannan kaya kamar haka wanda muke tunanin wani mugunne da wannan mugun sihirin dan ganin yajefa wani cikin kuncin rayuwa Allah yakaremu amin ga
No comments:
Post a Comment